Posts

LOKACI YA YI

Slm Al"ummata ya, aka ji da halin rayuwa Ina yi wa kowa da kowa fatan alkhairi

SIYASA

 Gwamna Isa Yuguda ya fita daga jam'iyar GPN. A cewarsa ya fita me ya koma jam'iyar APC ne ba don komai ba sai dai don ya taimaketa matuka.  Allah ya taimakemu ba ki daya.

RASUWA

 Allah ya yi wa mai babban daki rasuwa, Allah ya yi mata rahama. Ameen Kano 

KARIN MAGANA

 Ba laifi 'yan biki sun sha duka Uwar 'ya ta Kai da kyar. Allah ka tsare mana shugabanninmu.